Skip to main content

DA ƊUMI-ƊUMI: Bayanai daga majiya mai karfi😭 Allah yayima wannan baiwair Allah Rasuuwa🙏don Allah kutura Zuwa group 10

DA ƊUMI-ƊUMI: Bayanai daga majiya mai tushe suna nuna cewa yanzu haka maganar Hussaina da mijinta Abbas ta je gaban manya kuma za ayi bincike dan tabbatar da abinda matar ta faɗa kuma ana sa rai shi wancan mutum MS Adamu da ta ambata sai ya girbi abinda ya shuka

Malam Yasir Ramadan Gwale ya yi ƙarin hasken cewa "Babu shakka labarin Hussaina da mijinta Abbas akwai tashin hankali da damuwa kwarai da gaske. Abu mai daɗi shi ne yanzu haka maganar ta je gaba kuma zai ai bincike dan tabbatar da abinda matar ta faɗa. In sha Allah, shi wancan mutum Adamu sai ya girbi abinda ya shuka da yardar Allah. Allah ka kiyayemu fitinar rayuwa. 

Ya 'yan uwa mu dage da adduoin irin waɗan da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam ya koyar musamman na fitinar rayuwa da mutuwa. Allah ka tsare mu a yayin da muke Raye ka kare mu ka rufa mana asiri har bayan mutuwarmu".

Menene fatan ku?

Post a Comment

0 Comments