Skip to main content

Bello Turji ya fitar da Wani Sabon Bidiyo cikin yanayi na Sanyin jiki yana cewa duk wanda na yiwa laifi ya yafe min.Shin kuna cikin masu yafe masa ?

Ga Dukkan Alamu jikin maza yayi Sanyi !!!

Bello Turji ya fitar da Wani Sabon Bidiyo cikin yanayi na Sanyin jiki yana cewa duk wanda na yiwa laifi ya yafe min.

Shin kuna cikin masu yafe masa ?

~ Tsalle Daya

Post a Comment

0 Comments