Skip to main content

Sijjin Video -Dagaske Ana Haukace Idan An Kalli Film Din Sijjin? kalli cikkaken bayani tare da wani bangare na Film din domin tabbatar wa.

Wannan Film Mai Suna Sijjin Ya Shiga Sahun Fina Finai Dake Trending A Kafofin Sada Zumunta Mussaman Ma A Arewacin Nigeria Irinsu Facebook, twitter, Instagram da WhatsApp.

Saidai Wasu Suna Ganin Kamar Kallon Film Din Yana Haifar Da Firgici, Tashin Hankali Ko Tabuwar Zuciya Saboda Abubuwan Tashin hankalin Dake Cikinsa.

Amma Abin Lura Shine Bawai Abin Tsoron Dake Cikin Film Ɗin ba, Irin Yadda Suke Nuna Cewa Musulmi Ne Ke Aikata Wannan Ta'asa Ta Bakin Tsafi.

Inda A Wani Ɓangare Na Poster Shirin Zakuga Akwai Hoton Alqur'ani Mai Girma Da Suka Saka, Subhanallah Wannan Yazama Kamar Izagilanci Ga Musulmi, Saboda Haka Muke Da Babbar Murya Da Kada Ku Kalli Wannan Film.

Domin Samun Free Data Daga Layin MTN Saika Taɓa Wannan Hotan Nakasa Amma Saika Tabashi Sau Biyu 2 Ko Sau Ukku 3 Sannan Kasanya Lambarka Duk Sanda Kasanya Zaka Samu Kyautar Data Kataba Wannan Hoton Kawai Kasanya Lambar

👇👇👇👇👇

MTN 
👇👇👇👇👇

AIRTEL 
👇👇👇👇👇

GLO
👇👇👇👇👇

9MOBILE
👇👇👇👇👇

Post a Comment

0 Comments